Norges billigste bøker

Madawwamin Yarjejeniya

Om Madawwamin Yarjejeniya

Tun a farko, Allah Ya yi yarjejeniya da mutanen Shi, yarjejeniyan da za zu nuna halin Shi da shirin Shi domin duniya. Ya yi alkawarai, da shaidun amincin Shi, Ya ba da dalilen badagaskiya da dalilen bege.Ya yi yarjejeniya da Nuhu, Ya yi alkawali mashi da zuriyar shi cewa ba zai sake hallakaa duniya da ruwa kuma ba. Ya yi alkawari da Ibrahim, da cewa zai sa shi ya zama kasa mai girma, wanda ta wurin su ne Almasihu zai zo. Ya yarjejeniya da Isra'ila, ya ba su hanyan zaman tsarki kuma sai ya ke¿e su su zama zää¿un mutanen Shi. Ya yi yarjejeniya da Dauda, cewa zai kafa mulkin shi har abada.Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane. Domin yau an haifa muku Mai Ceto a birnin Dawuda, wanda yake shi ne Almasihu, Ubangiji.Cikin Kristi, dukan yarjejeniyan Allah ta samu cika. Yesu ne amsan dukan alkawuran Allah. Shi ne madawwamin yarjejeniyan da mu ke ta jira. Ta wurin Shi mu na da salama, bege, tsaro, hangen gaba, tsarki, adalci, da rashin käaici. Shi ne madawwamin yarjejeniya.Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin Krisimeti, za mu yi bincike kan hanyoyin da Yesu ne Ya zama cikatawan dukan yarjejeniyan Allah. Yayinda mu ke bikin haihuwar Shi, za mu gan duk hanyoyin da Yesu ya biya bukatun mu kuma Ya kawo mana bege.Madawwamin Yarjejeniya wani bincike ne na tsawon mako hüu da aka shirya domin lokaci kamin Krisimeti (wato Advent da turanci). Advent lokacin bikin zuwan Kristi da kuma cikawar alkawuran Allah. Wannan binciken zai nuna hanyoyin da Kristi Ya cika yarjejeniyan Allah da mutanen Shi duk cikin tarihi, a karshe kuma sai a karasa da bincike kan labarin krisimeti.Mu na begen za ki häa kai da mu domin wannan bicike na tsawon mako hüu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da ya sahfi Madawwamin Yarjejeniya a wannan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na kullum, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke bincike ...

Vis mer
  • Språk:
  • Engelsk
  • ISBN:
  • 9781715727598
  • Bindende:
  • Paperback
  • Sider:
  • 116
  • Utgitt:
  • 22. desember 2021
  • Dimensjoner:
  • 152x229x6 mm.
  • Vekt:
  • 163 g.
Leveringstid: 2-4 uker
Forventet levering: 3. februar 2025

Beskrivelse av Madawwamin Yarjejeniya

Tun a farko, Allah Ya yi yarjejeniya da mutanen Shi, yarjejeniyan da za zu nuna halin Shi da shirin Shi domin duniya. Ya yi alkawarai, da shaidun amincin Shi, Ya ba da dalilen badagaskiya da dalilen bege.Ya yi yarjejeniya da Nuhu, Ya yi alkawali mashi da zuriyar shi cewa ba zai sake hallakaa duniya da ruwa kuma ba. Ya yi alkawari da Ibrahim, da cewa zai sa shi ya zama kasa mai girma, wanda ta wurin su ne Almasihu zai zo. Ya yarjejeniya da Isra'ila, ya ba su hanyan zaman tsarki kuma sai ya ke¿e su su zama zää¿un mutanen Shi. Ya yi yarjejeniya da Dauda, cewa zai kafa mulkin shi har abada.Kada ku ji tsoro, ga shi, albishir na kawo muku na farin ciki mai yawa, wanda zai zama na dukan mutane. Domin yau an haifa muku Mai Ceto a birnin Dawuda, wanda yake shi ne Almasihu, Ubangiji.Cikin Kristi, dukan yarjejeniyan Allah ta samu cika. Yesu ne amsan dukan alkawuran Allah. Shi ne madawwamin yarjejeniyan da mu ke ta jira. Ta wurin Shi mu na da salama, bege, tsaro, hangen gaba, tsarki, adalci, da rashin käaici. Shi ne madawwamin yarjejeniya.Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin Krisimeti, za mu yi bincike kan hanyoyin da Yesu ne Ya zama cikatawan dukan yarjejeniyan Allah. Yayinda mu ke bikin haihuwar Shi, za mu gan duk hanyoyin da Yesu ya biya bukatun mu kuma Ya kawo mana bege.Madawwamin Yarjejeniya wani bincike ne na tsawon mako hüu da aka shirya domin lokaci kamin Krisimeti (wato Advent da turanci). Advent lokacin bikin zuwan Kristi da kuma cikawar alkawuran Allah. Wannan binciken zai nuna hanyoyin da Kristi Ya cika yarjejeniyan Allah da mutanen Shi duk cikin tarihi, a karshe kuma sai a karasa da bincike kan labarin krisimeti.Mu na begen za ki häa kai da mu domin wannan bicike na tsawon mako hüu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da ya sahfi Madawwamin Yarjejeniya a wannan wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na kullum, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke bincike ...

Brukervurderinger av Madawwamin Yarjejeniya

Finn lignende bøker
Boken Madawwamin Yarjejeniya finnes i følgende kategorier:

Gjør som tusenvis av andre bokelskere

Abonner på vårt nyhetsbrev og få rabatter og inspirasjon til din neste leseopplevelse.