Norges billigste bøker

Empowered

- Yesterday and Today

Om Empowered

Yaushe ki ka fara ji game da Yesu? Ko kin täa tunani yadda labarin wani mutum daga urshalima da ya yi rayuwa fiye shekaru dubu biyu da su ka wuce har kin ji? Bishara ba labara ne kawai ba: labara mai däi ne da duniya ta ke ta jira. Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Kristi. Wäanda su ka yi tafiya da Yesu da Ya zo duniya sun badagaskiya gare Shi. Sun yarda Shi ¿an Allah ne, wanda Yam utu domin Ya ¿auke zunuban duniya duka kuma wanda ya rike rai har abada ma wanda sun badagaskiya gare Shi. Wannan maza da mata sun mutu domin bisharan Yesu. Sun zama shaidar rayuwan Shi da mutuwan Shi da tashin matattun Shi. Kuma bas u bar komai ya hana gaya wa duniya game da Shi ba Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Yesu Kristi. Allah Ya ba wa Iklisiya ta farko iko a kodayaushe. Ya ne tare da su a cikin gwaji, cikin nassara, kuma cikin shakkan su. Allah Ya a da aikin da ya ba wa Iklisiya ta farko kuma ya bishe su a hanyan cikatawa. Domin amincin su, mun ji gaskiyan bishara. Domin dagewan su, mun san aikin ceto da Yesu Kristi Ya yi. Kuma domin misalin su, mun samu ikon bishara. Cikin Iko: Jiya da Yau bincike ne mai zurfi cikin littafin Ayukan Manzanni. Yayinda mu ke binciken Iklisiya ta farko muna begen za mu samu karfafawa domin ya bishara ga mutanen da mun sani. Allah Y aba wa Iklisiya ta farko ikon ya da bishara a kullum, Yan a yi mana hakannan, har a yau. Mu häa kai a yanan gizo domin wannan binciken na tsawon mako shida ko kuma kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu Karin abubuwa game da Cikin Iko tare da rubuce rubucen mu na Litinin, larab da jumma'a, da kuma karatun kullum da jama'a masu kauna da za su karfafa ki yayinda ki ke binciken Maganan Allah.

Vis mer
  • Språk:
  • Engelsk
  • ISBN:
  • 9781715102685
  • Bindende:
  • Paperback
  • Sider:
  • 194
  • Utgitt:
  • 28. april 2021
  • Dimensjoner:
  • 229x152x10 mm.
  • Vekt:
  • 268 g.
Leveringstid: 2-4 uker
Forventet levering: 3. februar 2025

Beskrivelse av Empowered

Yaushe ki ka fara ji game da Yesu? Ko kin täa tunani yadda labarin wani mutum daga urshalima da ya yi rayuwa fiye shekaru dubu biyu da su ka wuce har kin ji?
Bishara ba labara ne kawai ba: labara mai däi ne da duniya ta ke ta jira. Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Kristi.
Wäanda su ka yi tafiya da Yesu da Ya zo duniya sun badagaskiya gare Shi. Sun yarda Shi ¿an Allah ne, wanda Yam utu domin Ya ¿auke zunuban duniya duka kuma wanda ya rike rai har abada ma wanda sun badagaskiya gare Shi. Wannan maza da mata sun mutu domin bisharan Yesu. Sun zama shaidar rayuwan Shi da mutuwan Shi da tashin matattun Shi. Kuma bas u bar komai ya hana gaya wa duniya game da Shi ba
Bishara shi ne begen rai har abadata wurin badagaskiya ga Yesu Kristi.
Allah Ya ba wa Iklisiya ta farko iko a kodayaushe. Ya ne tare da su a cikin gwaji, cikin nassara, kuma cikin shakkan su. Allah Ya a da aikin da ya ba wa Iklisiya ta farko kuma ya bishe su a hanyan cikatawa.
Domin amincin su, mun ji gaskiyan bishara. Domin dagewan su, mun san aikin ceto da Yesu Kristi Ya yi. Kuma domin misalin su, mun samu ikon bishara.
Cikin Iko: Jiya da Yau bincike ne mai zurfi cikin littafin Ayukan Manzanni. Yayinda mu ke binciken Iklisiya ta farko muna begen za mu samu karfafawa domin ya bishara ga mutanen da mun sani. Allah Y aba wa Iklisiya ta farko ikon ya da bishara a kullum, Yan a yi mana hakannan, har a yau.
Mu häa kai a yanan gizo domin wannan binciken na tsawon mako shida ko kuma kan app namu na Love God Greatly. Za ki samu Karin abubuwa game da Cikin Iko tare da rubuce rubucen mu na Litinin, larab da jumma'a, da kuma karatun kullum da jama'a masu kauna da za su karfafa ki yayinda ki ke binciken Maganan Allah.

Brukervurderinger av Empowered



Finn lignende bøker
Boken Empowered finnes i følgende kategorier:

Gjør som tusenvis av andre bokelskere

Abonner på vårt nyhetsbrev og få rabatter og inspirasjon til din neste leseopplevelse.