Norges billigste bøker

Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba

Om Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba

Ba a yi mu domin rayuwan käaici ba. Ba'a täa yin wata tsara a tarihi wanda suke iya magana da juna cikin kankanin lokaci kamar wanann tsran mu, amma duk da haka dayawa daga cikin mu na jin kamar mu na zaman käaici. Ko ba mu da aure ko mu na da aure, ko karami ko babba, ko wanda ba ya magana ko mai yawan surutu, ko mai küi ko mai talauci, duk an halice mu da son a kaunace mu kuma a san mu. Tun daga farko a gonar Aidan, mun gan yadda Allah Ya kera mu mu yi rayuwa cikin zumunci da Shi da juna kuma. Amma zama cikin zumunci na da wuya. A yau dayawa daga cikin mu na ¿aukan lokaci da dama a zaune a gaba wata screen fiye da zama da abokai ko iyali. Da gaske mu na da "abokai" da dama kan yanan gizo amma Allah Ya halice mu domin zumunci fiye da a gaban screen. Ba ma käai zumunci haka kawai ba amma zumunci a wurare ta musanman a cikin rayuwan mu. A cikin wannan bincike na tsawon mako hüu, za mu sa hankali kan yadda Allah Ya halice mu domin zumunci da Shi, da iyalin mu da abokan mu da Iklisiyan mu da duniya duka. Gaskiya ne za mu ji kamar mu käai ne kuma an bar mu haka, amma bai kamata mu yi rayuwa haka ba. A cikin wannan binciken, za mu koya menene yadda a ke zumunci a cikin Littafi mai Tsarki da kuma yadda za mu iya amfani da shi a cikin rayuwan mu. Rayuwa ya wuce käaici. Mu häa kai domin yin wannan binciken tare da naki littafi, ko ta yanan gizo, ko kan app na mu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafe Ba a yi mu domin rayuwan Käaici ba har da rubuce rubuce na kullum da jama'a kan yanan gizon mu yayinda mu ke tafiya cikin me ake nufi da yin rayuwa cikin zumunci kamar na Littafi mai Tsarki.

Vis mer
  • Språk:
  • Ukjent språk
  • ISBN:
  • 9798211428317
  • Bindende:
  • Paperback
  • Sider:
  • 136
  • Utgitt:
  • 22 mars 2023
  • Dimensjoner:
  • 152x8x229 mm.
  • Vekt:
  • 209 g.
Leveringstid: 2-4 uker
Forventet levering: 11 oktober 2024

Beskrivelse av Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba

Ba a yi mu domin rayuwan käaici ba.

Ba'a täa yin wata tsara a tarihi wanda suke iya magana da juna cikin kankanin lokaci kamar wanann tsran mu, amma duk da haka dayawa daga cikin mu na jin kamar mu na zaman käaici.

Ko ba mu da aure ko mu na da aure, ko karami ko babba, ko wanda ba ya magana ko mai yawan surutu, ko mai küi ko mai talauci, duk an halice mu da son a kaunace mu kuma a san mu.

Tun daga farko a gonar Aidan, mun gan yadda Allah Ya kera mu mu yi rayuwa cikin zumunci da Shi da juna kuma. Amma zama cikin zumunci na da wuya. A yau dayawa daga cikin mu na ¿aukan lokaci da dama a zaune a gaba wata screen fiye da zama da abokai ko iyali. Da gaske mu na da "abokai" da dama kan yanan gizo amma Allah Ya halice mu domin zumunci fiye da a gaban screen.

Ba ma käai zumunci haka kawai ba amma zumunci a wurare ta musanman a cikin rayuwan mu. A cikin wannan bincike na tsawon mako hüu, za mu sa hankali kan yadda Allah Ya halice mu domin zumunci da Shi, da iyalin mu da abokan mu da Iklisiyan mu da duniya duka.

Gaskiya ne za mu ji kamar mu käai ne kuma an bar mu haka, amma bai kamata mu yi rayuwa haka ba. A cikin wannan binciken, za mu koya menene yadda a ke zumunci a cikin Littafi mai Tsarki da kuma yadda za mu iya amfani da shi a cikin rayuwan mu. Rayuwa ya wuce käaici.

Mu häa kai domin yin wannan binciken tare da naki littafi, ko ta yanan gizo, ko kan app na mu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafe Ba a yi mu domin rayuwan Käaici ba har da rubuce rubuce na kullum da jama'a kan yanan gizon mu yayinda mu ke tafiya cikin me ake nufi da yin rayuwa cikin zumunci kamar na Littafi mai Tsarki.

Brukervurderinger av Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba



Finn lignende bøker
Boken Ba a yi mu domin rayuwan Ka¿aici ba finnes i følgende kategorier:

Gjør som tusenvis av andre bokelskere

Abonner på vårt nyhetsbrev og få rabatter og inspirasjon til din neste leseopplevelse.